Labarai

Kungiyar Dattijan Katsina tayi Allah wadai da mahadi..

Spread the love

Kungiyar dattawan jihar Katsina a ranar Lahadin da ta gabata ta yi Allah wadai da ‘rikicin ‘da ke gudana tsakanin jami’an gwamnati da wani dan kasuwa dan asalin jihar Katsina, Mahadi Shehu, in ji jaridar Vanguard. Kungiyar ta zamantakewar al’umma, a karkashin jagorancin tsohon Ministan kudi Alhaji Abu Gidado, ta yi gargadin cewa “a matsayinmu na dattijan jihohi, muna kira da a kame don kada a jawo wa kasar halin mummunan yanayi.” A wata sanarwa dauke da sa hannun Gidado da sakatare din sa, Alhaji Aliyu Sani Mohammed ya kuma nuna takaicin sa kan matsalar rashin tsaro da ke addabar jihar, musamman kananan hukumomin bakwai da ke kan iyaka da jihohin Kaduna da Zamfara. A cewar dattawan, “gwamnatin jihar tana yin abubuwa da yawa ta fannin taimako don cikekken hukumomin tsaro da ke fada da‘ yan Ta’addan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button