Labarai

Kungiyar gwamnonin APC ta ce babu wanda ya bada umarnin korar Fulani Makiyaya daga jihar Ondo.

Spread the love

Gwamnan jihar Ekiti kayode fayemi shugaban kungiyar gwamnonin APC ya ce gwamnan Ondo rotimi ekeredolu bai bawa Fulani makiyaya umarnin ficewa daga jihar Sa ba, aa kawai cewa yayi Fulani makiyaya dake zaune a dazukan jihar Sa sai sunyi rijista.

Shugaban kungiyar gwamnonin kayode fayemi ya bayyana hakane bayan wani taro da sukayi da shugabannin kungiyar meyetti Allah Na kasa a Akure.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button