Kungiyar Izalah Tayi koyi da mawaki Rarara, itama ta bawa masoya Account lamba da za’a tura masu kudi..
Kungiyar Izalatul bidi’a itama tabi sahun mawaki Rarara tayi Kira ga Al’umma musilmin Nageriya Kan su karkata Hankalin Kan tura masu kudi domin Gina jami’ar Muslunci a hadejia dake jihar jigawa izalah ta rubuta a shafin ta na Facebook Mai suna Jibwis Nigeria ta harshen turanci tana Mai cewa wannan shine wajen da Jama’a yafi dacewa su saka nasu taimakonSa’annan kungiyar Kuma ta bayarda account lamba ko za’a samu Mai taimakon kungiyar ta bukaci mutun Milyan Daya da cewa kowa ya saka dubu dubu a account din nata gadai abinda Kungiya ta rubuta
THIS IS THE BEST PLACE FOR ME TO GIVE OUT MY DONATION.👇
A call for 1-million Muslims to contribute ₦1000 only (each) for the construction of an Islamic University, Hadejia by the JIBWIS:
ACC NO: 0006027065ACC NAME: JIBWIS AS-SALAM INT’L UNIVERSITY.BANK: JA’IZ
Help in this Sadaqatuj-Jariya Project.Hurry Hurry Hurry
Jibwis Nigeria.
Za’a iya cewa kungiyar Izalah itama tana kwaikwayon mawaki Rarara domin hakan na zuwa ne bayan kwanaki kadan da mawaki dauda Rarara ya wallafa bidiyon tare da neman masoya Buhari su nuna masa cewa haryanzu suna tare da Shugaba Buhari ta hanyar tura masa dubu dubu a account dinsa domin rerawa Buharin sabuwar Waka…