Kungiyoyi

Kungiyar Kwadago reshen jihar Neja, zata Tsunduma Yajin aiki a Daren Yau Talata.

Spread the love

Shugaban Kungiyar kwadago ta NLC, reshen Jihar Neja, Comrade Yakubu Garba da Takwaranta ta UTC a Jihar ne Suka Sanar da Hakan.

Ungiyoyin kwadagwan sun CE Duk kan Mambobinta su Shiga yajin Aikin sai Baba ta gani Yau da misalin karfe 12 Na dare.

NLC da UTC, a Neja sun zasu shiga yajin aikin ne , Bayan gwamnatin Jihar ta Zaftare kashi 30℅ Na Albashin ma’aikatan Jiha.

Gwamnan Jihar Abubakar Sani Bello, yace an zaftare albashin ma’aikatan ne Na watan Nuwamba da kashi 30% domin kudin da ake turowa Jihar daga Gwamnatin Tarayya Ya Ragu, dalilin Matsalar tattalin Arziki da kasar ke fuskanta a dalilin Annobar Corona.

Daga Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button