Kungiyoyi

Kungiyar Miyatti Allah Kautal Hore Ta Zargi Tinubu kan Zanga Zangar EndSars.

Spread the love

Kungiyar Fulani ta Kasa Miyatti Allah Kautatal Hore, Ta Zargi Tsohon Gwamnan Jihar Legas Bola Tinubu, Da Wasu ‘Yan Siyasar Yankin Kudancin Kasar Nan da Daukar Nauyin Zanga Zangar EndSars.

Miyatti Allah tace An Shirya Zanga Zangar ne, Domin Rikita Gwamnatin Shugaba Buhari da Tsoratar da Arewa, domin Hana Yankin Arewa Neman Shugabancin Kasar Nan a Zaben Shekarar 2023, da Tinumbun Yake Bukatar yi.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button