Tsaro

Kungiyar ta’addancin Boko Haram sun kashe Sojoji a Borno.

Spread the love

Kungiyar ta’addancin nan, ISWAP (ISWAP) da aka fi sani da Boko Haram sun yi wa sojojin na Najeriya kwanton bauna a dajin Alagarno – yankin triangle uku na Timbuktu, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da motoci da dama, ciki har da na sama- bindiga Kia KIA KLTV1

Dangane da rahoton HumAngle,da amaq wata kafar yada labarai mai alaka da kungiyar Daular Islama ta (ISIL), a ranar Talata, 8 ga Disamba, ta raba hotunan motocin da aka kama da kuma lalata su a kwanton baunar.

Daya daga cikin motocin da ke jikin kayan sojoji shine sabuwar motar Toyota Landcruiser (Buffalo) Guntruck dayan kuma sabuwar motar Kia KIA KLTV-181 ce ta kamfanin kere-keren kayan soja wanda kamfanin Kia Motors ya kera.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button