Su wanene ƙungiyar ƴan ta’adda na farko a Najeriya?

Gungun Ƴan Ta’adda Na Farko A Najeriya

Waɗannan su ne ƙungiyar ko gungun ƴan fashi na farko a Najeriya tare da shugabansu mai suna Atakparakpha Nogioyo a loƙacin da su kayi fashi a wani shago dake kasuwar Oba a birnin Benin a shekarar 1962

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *