Ilimi

KUST WUDIL ta daga darajar wasu daga cikin Malamanta

Spread the love

Hukumar gudunarwa ta jami’ar kimiyya da fasaha takano dake garin wudil ta qarawa malamnta dake koyarwa acikin makarantar qarin matsayi zuwa matsayin proffessors dakuma associates professors kimanin malamai guda goma sha bakwai (17).
Malamai shida( 6) susuka sami qarin girma zuwa proffeser yayin da goma sha daya(11) suka sami matsayin zuwa associate proffesor.

Jerin sunayen malaman gasu kamar haka>>>>>>

PROFFESORS:
1:prof.nuruddeen umar Bashir
2:prof.olu Adeshola famade
3:prof.Alhassan musa Hassan
4:prof.Sani muhamd Yahaya
5:prof. Abubakar musa
6:prof.Ado mukhtar Bichi
ASOCIATES PROFFESORS:

7:Associate prof.Sa’ad muhd
8:Associate prof.maitama Abubakar
9:Associate prof.Umar Ibrahim
10:Associate prof.Sunusi Yahaya Ibrahim
11:Associate prof.Hassan Usman Jami
12:Associate prof.Muhammad Alhaji
13:Associate prof.Nuradden Muhammad musa
14:Associate prof.Ado Abdu
15:Associate prof.murtala Sule Dambatta
16:Associate prof.Mahdi lawan yakubu
17:Asoci prof.Abdullahi Muhammad D/kudu

Ansamu wannan sanarwane tabakin malam Abdullahi Datti mataimakin registerer aranar juma’a 7/8/2020.

✍️
Jibril ahmad rano.
KUST Campus Ambassador.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button