Labarai

Kwankwasiyya Basu da Jam’iya Shiyasa Suka janye daga Zaben karamar hukumar ~Ganduje

Spread the love

Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, yayi magana kan janye takarar da Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso da Kwankwasiyya suka yi a zaben kananan hukumomi 44 mai zuwa a fadin jihar Kano.

Ganduje, yayi wannan martani ne a yau Laraba inda yace janye tsayawa takara da ‘yan Kwankwansiyya suka yi ba wani abu ne ba illa boye kansu daga halin da suke ciki a yanzu domin ba su da ma jam’iyyar da zasu tsaya takara a cikin ta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button