Labarai
Kwankwaso ya so ya zama Ministan Abuja ~Cewar Ganduje.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi yunkurin zama ministan babban birnin tarayya, a majalisar ministocin shugaba Tinubu.
A cikin wani faifan Bidiyo, Ganduje ya ce Kwankwaso ya yi aikin rusa gine-gine a Kano domin ya bayyana kansa a matsayin zai farfado da tsarin Abuja na farko