Labarai
Kyakkyawar budurwa tace maza na tsoronta gashi tana son Mijin Aure.
Wata matashiya a shafinta na Twitter da Facebook ta rubuta Cewa maza suna tsoron Yi Mata magana gashi Kuma tana son Aure matashiyar Mai suna Dr Halima Abubakar ta bayyana Cewa sunana Dr Halima Abubakar hakika Ina buƙatar mijin aure..
Lamarin dayaja CeCe kuce a shafinta Twitter da Facebook kawo yanzu dai samari da dama sun bayyana ra’ayin su na neman aurenta…