• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
JaridarMikiya
Advertisement
  • Home
    • Home – Layout 1
    • Home – Layout 2
    • Home – Layout 3
    • Home – Layout 4
    • Home – Layout 5
    • Home – Layout 6
  • Tech

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    With 150 million daily active users, Instagram Stories is launching ads

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
No Result
View All Result

Home Labarai

‘Ƴan karota sunyi sanadiyyar mutuwar wani Bawan Allah direban mota A jihar Kano.

Sabiu1 by Sabiu1
December 26, 2020
in Labarai
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rahotanni da muke samu daga jihar Kano  ta Hanyar wani ganau Mai suna Abba Adam Isah Ya Tabbatar da mutuwar wani Bawan Allah Wanda Yace ‘yan karota ne sukayi sanadiyyar mutuwarsa

Malam Abba Ya Rubuta A shafinsa na Facebook Yana Cewa Innailillahi wa’innailaihirrajiun,

Yanzu ina tafiya zani rijiyar zaki daidai BUK Old site ƴan KAROTA suka tare mu wai lokacin sanitation ya shiga mun tsaya muna basu baki amman ba tamu suke ba suka cigaba da saka wasu karafuna suka datse titi can sai ga wani mutumi cikin Mercedes Bai kula dasu ba kuma motarsa bazata riƙu ba haka yaje ya afka cikin kwata sai gawarsa.  Nan take da suka ga mutane sun taso musu , sai suka hau motarsu suka gudu.

Allah ya gafarta masa
Amman ƴan KAROTA abunda sukeyi ya wuce Gona da iri wallahi 😢

Previous Post

Gwamna Badaru ya bayyana dalilin da yasa APC zata iya faduwa a zaben 2023.

Next Post

Na Tabbata zamu iya kawo karshen ta’addanci Amma idan Gwamnoni Suka hada Kai ~Yahaya Bello

Sabiu1

Sabiu1

Next Post

Na Tabbata zamu iya kawo karshen ta'addanci Amma idan Gwamnoni Suka hada Kai ~Yahaya Bello

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 23.6k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Burin murtala garo na zama Gwamnan Kano ya ruguje, ya hau jirgi ya bi Ganduje kasar Dubai domin neman goyon bayansa kafi ya ajiye mukamin kwamishina.

April 2, 2022
An garzaya da Buba Marwa Asibitin kasar London kwanaki ka’dan Bayan DIG mai Binciken DCP Abba kyari ya mutu.

March 15, 2022
TSARO: Maganar gaskiya Buhari bashi da imani bashi da tausayi, Allah ya Isa Tsakanin mu da azzalumin Shugaba ~Cewar Ali madaki.

March 30, 2022
DA ‘DUMI ‘DUMI: EFCC ta gano yadda Gwamna Tambuwal yayi kwana da Naira Bilyan 189.1bn zuwa ga wasu asusun ajiyar bankuna.

Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

14

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

6

Kasuwancin Cryptocurrency Haramun ne zalla ~inji Sheikh Bin Usman.

4

Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

3
Da Dumi Dumi: ‘Yan ta’adda sun harbe daya daga cikin mutanen da aka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, in ji mai sasantawa.

Da Dumi Dumi: Kotu ta daure Sanatan Najeriya shekaru bakwai a gidan yari bisa samunsa da laifin karkatar da kudade.

July 1, 2022
Sanatocin kasar Amurka sun bukaci a saka Najeriya a cikin jerin kasashe masu take hakkin addini.

‘Yan ta’addan Igbo IPOB sun kashe Sharif Abubakar Isah Mayolope a jihar Anambra.

Yakin Rasha da Ukraine: Najeriya a shirye take ta samar da iskar gas a fadin Turai – Buhari

Recent News

We bring you the best Premium WordPress Themes that perfect for news, magazine, personal blog, etc. Check our landing page for details.

Follow Us

Browse by Category

  • Addini
  • Al'adu
  • Alqur'ani Tafarkin Tsira
  • Fina finai
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kasuwanci
  • Kimiya Da Fasaha
  • Kungiyoyi
  • Kunne Ya Girmi Kaka
  • Labarai
  • Lafiya
  • Mata
  • Nishadi
  • Rahotanni
  • Sana'o'i
  • Sanannu
  • Siyasa
  • Sports
  • Startup
  • Tech
  • Travel
  • Tsaro
  • Tsegumi
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • World
  • Zamani
  • Zamantakewa

Recent News

Da Dumi Dumi: ‘Yan ta’adda sun harbe daya daga cikin mutanen da aka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, in ji mai sasantawa.

Da Dumi Dumi: Kotu ta daure Sanatan Najeriya shekaru bakwai a gidan yari bisa samunsa da laifin karkatar da kudade.

July 1, 2022
Sanatocin kasar Amurka sun bukaci a saka Najeriya a cikin jerin kasashe masu take hakkin addini.

Sanatocin kasar Amurka sun bukaci a saka Najeriya a cikin jerin kasashe masu take hakkin addini.

July 1, 2022
  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.