Lokacin Auren su Yazo.

Matashin nan Dan Asalin Jihar Kano Mai suna Suleiman Isa da suke soyayya da wata baturiya Mai suna Jenine Ann Yar kasar Amurka bayan kwashe watanni Ba’aji duriyar Batun Auren ba daga karshe dai yau ya sanar da Ranar daurin auren a shafinsa na Facebook inda ya rubuta Kamar Haka Yana cewa.
Asalamu alaikum inayiwa dukkanin daukacin alummar musulmai barka da  wannan lokaci tareh da sanardasu da gayyatarsu zuwa gurin daurin Aurena .Wassalam 
Ya Rubutuna ne tare da wallafa Katin gayyata Mai dauke da kwanan na Cewa za’ayi auren a ranar 14 na Wannan wata da muke Ciki ..

Leave a Reply

Your email address will not be published.