Ƙungiyar Boko haram ta karbe ikon karamar hukumar Guzamala Wanda ke jihar Borno daga hannun gwamnati, Bayan nasarori da Rundunar soji take ikirarin samu a ɗan ƙanƙanin lokaci daya wuce.
Ku cigaba da Bibiyarmu don jin sauran rahoto da zaran ya kamalla…..