“AKWAI ALLAH: Wannan da kuke gani daya daga cikin family ne na gida ɗaya da ƴan ta’addar Boko Haram suka hallaka a garin Geidam shekran jiya.

“AKWAI ALLAH: Waɗannan da kuke gani cikin likkafani family ne na gida ɗaya da ƴan ta’addar Boko Haram suka hallaka a garin Geidam shekran jiya.

Muna addu’ar Allah ya kar’bi shahadarsu ya ɗaukaka darajarsu a Firdausil a’ala.
Waɗanda suke da ikon tsayar da wannan iskancin a ƙasar nan suka ƙi hanawa Allah ka saukar musu da bala’in da yafi ƙarfinsu, ka yi musu kamu mafi munin kamun da kake yiwa azzaluman bayinka.”

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *