ALLAHU AKBAR: Ta Fashe Da Kuka A Yayin Da Take Karbar Musulunci A Wurin Tafsiri

Wata baiwar Allah mai suna Murna ta musulunta ta hannun Sheikh Abdul-Nasir Abdulmuhyi Shugaban Kungiyar Izala na Kasa, a wajen gabatar da Tafsiri a garin Gombe.

Bayan ta musulunta ta zabi sunan Maryam.

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *