An Kama Masu Garkuwa Da Mutane Dauke Da Bundigu Da Harsashai A Jihar Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Maigirma Gwamna Matawalle ta yi nasarar kama wasu masu garkuwa da mutane dauke da manyan bindigogi kirar AK47 da kuma harsasai.

Muna Fatan Allah ya ci gaba da tona asirin masu tayar mana da zaune tsaye a jihar Zamfara da ma Nijeriya baki daya.

Muna fatan Allah ya ba mu aminci a jihar Zamfara da Nijeriya baki daya.

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *