Babangida shi ne ɗan siyasa mafi arziƙi a Najeriya

Sunayen Ƴan Siyasar Da Su Ka Fi Arziƙi A Najeriya A Shekarar 2021

1- Ibrahim Babangida Badamasi
Shi ne ɗan siyasa na farko daya ɗara sauran takwarorinsa arziƙi. Ya mallaki duniyar data kai adadin Dala Amurka biliyan 5

2- Chief Bola Ahmed Tinubu

Shi ne na biyu wanda ya mallaki adadin dukiyar data kai Dala Amurka biliyan 4

3- Atiku Abubakar

Shi ne na uku ya mallaki adadin dukiyar data kai Dala Amurka biliyan 1.8

4- Olusegun Obasanjo

Shi ne na huɗu ya mallaki adadin dukiyar data kai Dala Amurka biliyan 1.6

5- Rochas Okrocha
Shi ne na biyar ya mallaki adadin dukiyar data kai biliyan 1.5

6- Orji Uzor Kalu

Shi ne na shida ya mallaki adadin dukiyar data kai Dala Amurka 1.1

7- Dino Malaye

Shi ne bakwas ya mallaki adadin dukiyar data kai Dala Amurka miliyan 800

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *