Baturiyar data auri bakono Suleiman isa ta dauki juna biyu.

Baturiyar Amurka da ta auri wani matashi a Jihar Kano Mai suna Suleiman Isa ta bayyana Jin dadinta da kauna a Lokacin data tsinci kanta tana dauke da Cikin Suleiman
Baturiyar Mai Suna Janine Ann Isah ta rubuta Cikin harshen a Shafin ta na Facebook Yana Mai Cewa.

Fassara.

Ina son ka tun daga Lokacin danayi gwajin ciki kuma ya fito tabbatacce hakika  Na fi son ka lokacin da na ji bugun zuciyar ka a karon farko. Kuma a lokacin da na ga fuskarka, Ina sake kauna da soyayya .. Saka wannan a zuciyarka idan kana da yara waɗanda muke so fiye da mu  a rayuwarnu . Ka Sanya zuciya 1 ga kowane matashi yro da kake dashi!  mai haske ga yara maza da kuma mata masu kwarji, fatan rayuwa Mai al’ajabi Jaririnmu na boye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *