Bayan dakatar da yin Tiwitar, Mun fidda dalilin da ya sa gwamnatin Najeriyar ta dakatar da yin Tiwitar a Najeriya – Inji Lai Mohammed

Wannan sanarwa na kunshe ne a wata takarda wanda ta fito daga ofishin ministan yada labarai, Lai Mohammed.

Lai Mohammed ya ce gwamnati ta dakatar da ayyukan tiwita a kasar nan ne saboda shafin na neman kawo rudani da wargaza hadin kai da tsaro a kasar nan..

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *