
A wani Tsohon bidiyon Dake yawo yanzu a kafafen sada zumuntar Zamani Bayan nada shi Shugaba anjiyo sabon Shugaban majalisar malaman jihar Kano Sheikh Abdullahi Pakistan Yana mayarda martani ga sheikh Ahmad gumi Kan Batun bayyanar bidiyon Dollars ‘din Gwamna Dr Abdullahi Ganduje Farko dai Sheikh Ahmad gumi ya yi kakkausar martani ga majalisar jihar Kano Kan tsige Ganduje bayan bayyanar bidiyon Dollars Lamarin da Sheikh Abdullahi Pakistan ya karyata Yace haryanzu zargin Ganduje akeyi Don Haka tsarkakakke ne shi ba Mai Laifi ba.
Ga dai bidiyon kamar Haka asha kallon lafiya.👇
Lamarin wannan bidiyo da kariya da Ganduje ya samu daga Bakin Pakistan yasa ya samu yabo daga Gwamnanatin ta hannun Mai taimakawa Gwamnan a Kan harkokin addinai Ali baba agamalafia.