Boko Haram sun Kai Sabon Hari a jihar Yobe

Yanzu Yanzu , mayakan Boko Haram Sun Kai hari garin Babbangida Dake Karamar hukumar Tarmuwa ta Jahar Yobe
Wani Mazaunin garin Babbangida Ya sheda Mana cewa Mayakan na Boko Haram sun shigo garin ne da misalin Karfe 3 : 30 PM

Zuwan mayakan Sunyi harbe harbe acikin garin Daga bisani har sun kona Gidan Sarkin Garin, Wanda haka shine Karo na takwas 8 da suke shigowa garin Babbangidan kawo yanzu Babu labarin rasa rayuka, Daga YUSUF_FINANCE

Leave a Reply

Your email address will not be published.