Boko Haram ta raba wasika, ta sanar da dalilin kai miyagun hare-hare a Nigeriya

A yayin da ‘yan Boko Haram ke kai miyagun hare-hare a Geidam, sun raba wasiku ga mazauna wurin.

Kamar yadda wasikun suka bayyana, ‘yan Boko Haram sun ce Jihadi suke tabbatarwa a kan sojojin Najeriya.

Kungiyar ta’addancin tace ta bayyana cewa hatta wadanda ke goyon bayan sojojin Najeriya sai sun ga bayansu.

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *