Buhari da APC basu so a tona ashirin ta’asar da Suka shuka shiyasa suke son Dora Wanda suke so a 2023 ~Inji Buba Galadima.

Tsohon na hannun damar Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa Gwamnatin APC na son dora shugaba wanda sai yanda ta yi dashi a shekarar 2023.

Yace tana son yin hakane dan kada ya tona Asirin ta’asar da suka tafka a mulkinsu na shekaru 8.


Ya bayyaja hakane a wata hira da hutudole.com ya samo muku wadda aka yi dashi a gida jaridar Sunnews, inda yake bayyana takaici kan yanda tsaro ya tabarbare a Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *