Shugaban kasa Muhammadu Buhari Ayau sanar da Cewa jagoranci samar da gidaje 300,000 ga masu karamin karfi wadanda zasu mallaki gidajen da kudin biyan kadan. PMB tuni ya kuma amince da fitar da Naira Biliyan 200 domin gina gidajen a duk fadin kasar nan
Kawo yanzu An kammala ginin rukunin gidajen har guda 757 a jihar Kano.
Inji sanarwar.