Da Ɗumi-Ɗumi: Ba Za’a Ga Watan Sallah Ba Sai Ranar Laraba, Inji Hukumar NASRDA

Hukumar binciken sararin samaniya ta ƙasa (NASRDA), tace bayyanar jinjirin wata na gaba, wanda zai nuna ƙarshen watan azumin ramadana, zai fito ne ranar Laraba 12 ga watan Mayu 2021, kamar yadda Dailytrust ta ruwaito.

Idan hakan ta faru kamar yadda hasashen NASRDA ya bayyana, to za’ai hawan idin ƙaramar sallah (Eidil Fitr) ranar Alhamis 13 ga watan Mayu.

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *