Da Dumi dumi a kashe mutun Shida a wani sabon Harin ta’addanci a Jihar kaduna.

Akalla mutane shida aka kashe a wani sabon Harin ramuwar gayya a kauyen Ungwan Bido na karamar hukumar Jema’a ta jihar Kaduna biyo bayan kashe wani makiyayi a kauyen Ungwan Pah na yankin.

Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da kisan tana mai cewa ta samu rahoton kisan na Karamar Hukumar juma’a ta Kuma Sha alwashin magance Matsalar ta kashe kashe…

Leave a Reply

Your email address will not be published.