Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarni a buɗe iyakokin ƙasa guda 4 domin cigaba da shigowa da kayayyakin amfanin yau da kullum. Iyakokin da za'a buɗe sune : Seme, Illela, Maigatari, da kuma Mfun.