Da Dumi Dumi shi ma facebook ya goge Kalaman Buhari.

Kamar Twitter, Facebook ma ya goge rubutun rubutun da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi na cewa zai yi maganin masu tads kayar baya.
Inyamurai sun yi zargin cewa, Shugaban kasar da su yake inda suka kaiwa Kamfanonin Facebook da Twitter karar Shugaban.

Gwamnatin tarayya dai ta bayyana cewa, ta dakatar da shafin Twitter na har sai abinda hali yayi bayan goge rubutun na shugaban kasa.

Gwamnatin ta bayar da dalilan amfani da shafin na Twitter da ake wajan yada kalamai masu kawo fitina.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *