Da dumi dumi ‘yan Sanda sun dauki mahadi Shehu daga Abuja zuwa katsina

Rahotanni da muke samu yanzu Yanzu Wasu ‘yan sanda sun dauki Dan gwagwarmayar Dan Asalin jihar katsina Mahdi Shehu‘ yan mintoci da suka gabata daga ofishin ‘yan sanda na Wuse zone 3. Inda suka dauke shi zuwa jihar katsina karkashin umarnin Shugaban ‘yan Sanda IGP Muhammad adamh duk da umarnin kotu da ta bayar don sakin shi a ranar Juma’a 5 ga Maris. Amma Yan Sandan sukayi watsi da Lamarin…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *