Da Dumi Dumi ‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai wani sabon hari a Garin Gaidam Dake Jahar Yobe

Da yammaci Yau talata Mayakan Boko haram suka shiga garin karamar Hukamar Gaidam Dake jahar Yobe. Inda suke ta harbe harbe acikin garin dabda sallar magariba.

Harin yasa al’ummar garin firgici sosai hakan yasa wasu dayawa suka bar gidajen su izuwa jeji kafin abun yalafa sudawo muhallansu.

Kawa yanzu dai bawani labari rasa rayuka..

Daga YUSUF_FINANCE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *