Da Dumi-Duminsa: Jarumi Lawan Ahmad ya zabgawa jaruma mai tasowa mugun mari a wurin shirya fim

Jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya zabgawa jaruma Hannatu Usman mugun mari.

Lamarin ya faru ne a Kano inda ake daukar shirin Bugun Zuciyar Masoya kashi na 37.

Yunkurin cire jarumar ne ya fusatata har ya kai ga jarumin ya zageta sannan ya zabga mata mari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *