Da Dumi-Duminsa: Sojoji sun kashe yan Boko Haram din da suka kai hari garin Geidam sun kwace makamansu

Sojojin Nigeria sun ce sun samu nasarar karkashe yan Bako Haram da dama wadanda suka kwace iko da garin Geidam ta jihar Yobe.

Manuniya ta ruwaito a wata sanarwa da Sojojin suka fitar da yammacin yau Asabar sun ce sun kwato makamai masu yawa daga mayakan

Daga; Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *