Labarai

Da ‘dumi’dumi: Bola Tinubu ya dawo gida Nageriya.

Spread the love

bayan kwashe kwanaki a kasar London Dan takarar neman Shugabancin Nageriya karkashin jam’iyar APC Bola Tinubu ya dawo Nageriya, jama’ar Nageriya sunyi CeCe kuce Kan batun zaman Bola Tinubu a London wasu na cewa ya mutu wasu na cewa baisan ko Ina yake ba lamarin da Bola tinubun ya karyata ta hanyar wallafa Bidiyon sa Yana Kan Keke.

Yanzu kuma sai ga Bidiyon sa ya dawo Nageriya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button