Labarai

Da ‘dumi’dumi: Gwamna Wike ya bayyana goyon bayansa ga Kwankwaso yace Kwankwaso mutun ne mai fa’da da cikawa.

Spread the love

Gwamnan jihar Rivers Nyesom Ezenwo Wike ya bayyana goyon bayansa ga Sanata Rabi’u musa Kwankwaso inda ya Kira Kwankwaso amatsayin shugaba na kwarai Wike ya bayyana hakan ne a wajen kaddamar da Ayyukansa Wanda ya gayyaci Kwankwaso amatsayin babban bako domin Bu’de Ayyukan Gwamnan Wike yace Sanata Rabi’u musa Kwankwaso ya fa’da Masa cewa zai bar jam’iyar PDP Amma jama’ar dake jam’iyar zasu goyi bayan takararsa Gwamna Wike yace Kuma Tabbas jama’ar Kwankwaso sun goyi bayansa wannan shine ake Kira mutun na kwarai wanda idan ya fa’da sai ya cika.

Gwamna Wike ya tabbatar da cewa kamar dai yadda ya shedawa Peter Obi Haka shima Kwankwaso ya sani cewa zai samu duk wani goyon bayansa a duk Lokacin dayazo jihar Rivers domin yakin neman zaben sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button