Labarai
Da ‘dumi’dumi: Tsohon sakataren Gwamnatin jihar katsina Mustapha inuwa tare da magoya bayan sa sun fice daga Jam’iyar APC.

Tsohon sakataren Gwamnatin jihar katsina Dr. Mustapha Inuwa da magoya bayan shi sun fice daga jam’iyyar APC tare da shirin komawa jam’iyar PDP kamar yadda majiyarmu ta katsina post ta ruwaito.
Rikici ya barkene tsakanin bangaren Gwamnatin jihar katsina dana Tsohon sakataren Gwamnatin tun Bayan zaben Fidda Gwani na jam’iyar ta APC a matakin jihar, an zargin Gwamna masari da tura wutar rikicin Biyo bayan goyon bayan Radda da Gwamnan yayi Wanda Kuma ya bayyana cewa bashin da Dan takara a Baya.