‘Dan Idriss Deby ya gaje shi!

Rundunar sojin Chadi ta sanar da nadin Janar Mahamat Kaka dan marigayi Idriss Deby a matsayin shugaban riko na kasar. Janar Kaka zai rike gwamnatin Chadi ne na watanni 18 kafin kafa wata sabuwar gwamnati.

Daga: Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *