• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
JaridarMikiya
Advertisement
  • Home
    • Home – Layout 1
    • Home – Layout 2
    • Home – Layout 3
    • Home – Layout 4
    • Home – Layout 5
    • Home – Layout 6
  • Tech

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    With 150 million daily active users, Instagram Stories is launching ads

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
No Result
View All Result

Home Labarai

Dole mu Kara cusa soyayyar Annabi Muhammadu SAW a zuciyoyinmu ~Cewar Atiku Abubakar.

Sabiu1 by Sabiu1
October 8, 2021
in Labarai
0
0
SHARES
9
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Da yake aikewa da Sakon maulud Tsohon mataimakin Shugaban kasa Alh Atiku Abubakar ya ce Ina mika sakon taya murna ga dukkan al’ummar Musulmin Najeriya yayin da muke marhabin da wannan wata na Maulidi.

Hakika lokacin Maulidi, lokaci ne da masana Sira, wato tarihin Manzon Allah (SAW) ke karantar damu asalin tarihi da gwagwarmaya, karamci, Tausayi da Rahama irin na Manzon tsira Annabi Muhammad (SAW).

Wata ne da ake ilimantar da mutane game da Al’Qur’ani mai girma da kara cusa soyayyar Manzon Allah SAW a zukatan mu.

Hakika wannan lokaci ne da mu ke kokarin koyon wadannan halaye na Manzon tsira domin nuna Tausayi da yafiya a tsakanin mu.

Ina kira ga al’ummar Musulmin Najeriya, suyi amfani da wannan lokacin wajen tsananta addu’ar neman zaman lafiya da Hadin kai da ci gaba mai dorewa a wannan kasa tamu.

Barkan mu da shiga wannan wata na Rab’ul Auwal.

Previous Post

Zargin al’mundahana da dukiyar Al’umma Sanatan Kano ta arewa Barau jibrin Yafa’da Komar EFFCC…

Next Post

Har Yanzu Akwai Burbushin Harsasan Bindiga A Jikina Da Matata, Cewar Sheikh Zakzaky

Sabiu1

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 23.6k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Da ‘dumi’dumi: Gwamna El Rufa’i da wasu Gwamnoni na shirin ballewa ga tafiyar Bola Tinubu.

July 19, 2022
Da ‘dumi’dumi: Babbar kotun tarayya ta bayarda Umarnin a mikawa Sanata Ahmad lawan sammaci ta ko wacce hanya domin zuwa kotu.

July 14, 2022
Tonon Silili: Yadda muka shigo da ‘yan ta’addan Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal da sauransu domin su taimaka mana a zaben 2015 – Jigon APC Kawu Baraje

August 3, 2022
Da ‘dumi’dumi Dan majalisar tarayya da na jiha tare da tsohon Minista sun fice daga Jam’iyar PDP sun koma jam’iyar NNPP ta kwankwaso Mai kayan marmari.

July 15, 2022

Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

14

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

6

Kasuwancin Cryptocurrency Haramun ne zalla ~inji Sheikh Bin Usman.

4

Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

3
Gwamnan babban bankin kasar Masar ya yi murabus sakamakon hauhawar hauhawar farashin kayayyaki da matsalolin tattalin arziki

August 18, 2022
Muna kashe Naira biliyan 18.397bn akan tallafin mai a kullum – Ministar kuɗi

Gwamnatin Benue ta dakatar da ayyukan hakar ma’adinai saboda rashin tsaro

Takardar Shedar Makaranta Ta Jabu: Kotu ta saurari karar da aka shiga da Tinubu

Recent News

We bring you the best Premium WordPress Themes that perfect for news, magazine, personal blog, etc. Check our landing page for details.

Follow Us

Browse by Category

  • Addini
  • Al'adu
  • Alqur'ani Tafarkin Tsira
  • Fina finai
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kasuwanci
  • Kimiya Da Fasaha
  • Kungiyoyi
  • Kunne Ya Girmi Kaka
  • Labarai
  • Lafiya
  • Mata
  • Nishadi
  • Rahotanni
  • Sana'o'i
  • Sanannu
  • Siyasa
  • Sports
  • Startup
  • Tech
  • Travel
  • Tsaro
  • Tsegumi
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • World
  • Zamani
  • Zamantakewa

Recent News

Gwamnan babban bankin kasar Masar ya yi murabus sakamakon hauhawar hauhawar farashin kayayyaki da matsalolin tattalin arziki

Gwamnan babban bankin kasar Masar ya yi murabus sakamakon hauhawar hauhawar farashin kayayyaki da matsalolin tattalin arziki

August 18, 2022
Muna kashe Naira biliyan 18.397bn akan tallafin mai a kullum – Ministar kuɗi

Muna kashe Naira biliyan 18.397bn akan tallafin mai a kullum – Ministar kuɗi

August 18, 2022
  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.