Labarai

Domin cigaba da Yakin neman zabe Jiga-jigan Apc sunyi taron Karo-karo sun Tarawa Gawuna milyoyin naira A Abuja.

Spread the love

A jiya lahadi Dan takarar Neman Gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyar Apc Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya gudanar da wani taro domin Neman gudunmawar jiga jigan jam’iyar game da Neman takarar sa,  ga jaddawalin kudaden da aka yi Masa karo karo aka samu a wajen taron kamar haka.

1. Barr. Inuwa Waya Million 50

2. Sanata Barau I Jibril Miliyan 50

3. Hon. Abubakar Kabir Bichi Miliyan 50

4. Sanata Kabiru Gaya Miliyan 25

5.18 Membobi HOR Miliyan 30

6. Alh. Aminu Babba Danagundi 10 Million.

7. Sanata Bashir Lado Miliyan 15

8. MC Mafarki Miliyan 10

9. H.E Simong Lalong Miliyan 10

10. Rabiu Isyaka Rabiu Miliyan 10

11. Majalisar Jahar Kano Miliyan 10

12. Hon. Nasir Ali Ahmad Miliyan 20

13. Duk Wanda Gwamnatin Tarayya Ta Nada Miliyan 50

14. Hon. Hafiz Kawu Million 5

15. Hon. Abdullahi Mahmoud Gaya Miliyan Biyar

16. Hon. Riskuw Murtala Muhammad 5 Million.

17. Engr. Rabiu Suleiman Bichi 1 Million

18. Hon. Danbello Aminu 2 Million

19. Alh. Shehu Fari Million 5

20. Gashash Miliyan 25

21. Alh. Abubakar Sahabu Bawuro Miliyan 10.

Mataimakin gwamna Ganduje kan sabbin kafafen SADA zumintar zamani Abubakar Aminu Ibrahim ne ya bayyana wannan adadi tare da cewa Akwai katin sunayen da suka bayarda gudunmawar tasu na zuwa a gaba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button