Labarai

Domin Firintin din takardun jarabawa da sanin mahimmancin ilimi ga matasan Nageriya Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta fitar da 4.5bn.

Spread the love

~Hakan sai yake tunamin wani kokarin da Sanata Uba Sani yayima ‘ya ‘yan Talakawan jihar kaduna da yake wakilta..

Haka masu mulkin Nageriya Yakamata su rinkayi Kamar yadda Sanatan Kaduna ta tsakiya Mallam Uba Sani ya aiwatar a Shekarar da ta gabata ya dauki nauyin biyama hazikan dalibai kudin jabarawar WAEC da kuma NECO. Wanda kuma ana sa ran cewa zai dauki nauyin karantun su nagaba da sakandari din, Cikin Jerin Makarantun da sanatan ya dauki nauyi sune kamar haka….

A. KARAMAR HUKUMAR KAJURU 1.

  1. Makarantar Kimiyya (Government Technical College) Dake Kajuru
  2. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) Dake kufana
  3. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) dake ldon
  4. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) Dake kasuwa magani.
  5. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) Dake Maro.

SAI KUMA KARAMAR HIKUMAR KADUNA TA AREWA.

1 Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Girls Secondary School) tafawa Balewa Dake kabala.

2 Makarantar Sakandiri din Mata (Dalet Girls Secondary School) dake kawo.

3 Makarantar Dr Ahmed Muhammad Makarfi Dake Hayin Banki.

4 Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School) Dake Unguwan Sarki.

5 Makarantar Sakandiri ta Sardaunan Memorial Secondary School, Dake smc unguwan dosa.

SAI KUMA KARAMAR HUKUMAR
CHIKUN

1 Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School) Dake Gwagwada.

  1. Makarantar Gwamnati Sakandiri )Government Day Secondary School) Dake Buruku.
  2. Makarantar Sakandiri (Government Day Secondary School) dake Narayi.
  3. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School,) Dake Sabon Tasha.
  4. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) Dake Kujama.

KARAMAR HUKUMAR KADUNA TA KUDU

Yakin T Wada

  1. Makarantar Sakandiri ta Mata (Government Girls Secondary School. Dake U/MA’AZU (DAY BOLA)
  2. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) Dake T/NUPAWA

Yankin Unguwar Sunusi

  1. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Girls Secondary School) Dake MAIMUNA GWARZO.
  2. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) Dake KARGI ROAD.

Yankin Makera

  1. Makarantar Gwamnati Sakandiri G
    (Government Day Secondary School) dake BARNAWA
  2. SAI QUEEN AMINA COLLEGE

E.KARAMAR HUKUMAR GIWA

  1. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School) dake Giwa.
  2. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School) dake Shika.
  3. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School( Dake Gangara
  4. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School( Dake yakawada.

5.makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School) dake Fatika.

KARAMAR HUKUMAR IGABI LOCAL GOVERNMENT

1 Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) Dake Jaji

  1. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) Dake Turunku.
  2. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Day Secondary School) dake Rigachikun
  3. Makarantar Sakandiri (Government Day Secondary School) dake Birnin yaro)
  4. Makarantar Gwamnati Sakandiri ( Government Secondary School) dake Makarfi Road Rigasa
  5. Makarantar Gwamnati ta Sakandiri dake Zangon Aya.

G. KARAMAR HUKUMAR BIRNIN GWARI.

  1. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School) Dake B/GWARI.
  2. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School)
    Dake RANDAGI.
  3. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School) Dake KAKANGI.
  4. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School, Dake KUYELLO
  5. Makarantar Gwamnati Sakandiri (Government Secondary School) dake DOGON DAWA…

Bisa ga ra’ayin kashin kaina da kaina Ni Muhammadu hamisu inuwa Ina matukar kin dadi idan Naga masu mulkin suna ire iren Wannan abin Alkhari ga talakawan su…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button