Domin rage zaman kashe wando Jaridar Mikiya ta dauki Sabbin Ma’aikatan mutun Sha biyar 15 ‘Yan Mata mutun 12 maza mutun 3.

A wata sanarwa da managing Daraktan Kwamfanin Jaridar  Mohammed inuwa Hamisu (M Inuwa MH) ya fitar a Ranar larabar data gabata ya fitar sunayen wa’yanda sukayi Nasara a cikin dubunnan Mutanen da Suka nemi aikin

Daraktan ya ce Jaridar tayi wannan yunkurin ne domin rage matasa marasa aikin yi a arewacin Nageriya musamman masu Anfani da shafukan sada zumuntar Zamani kawo yanzu dai Jama’a da dama na Cigaba da Sakawa mikiya albarka tare da Ma’aikatan ta…

Wa’yanda Suka anfana da aikin sun hada da .. Ya’u Sule Tariwa
Habiba Mohammed idrees
Maryam Ango
Maryam Mameeyo Farouk
Aisha Bichiki
Ahmad Aminu kado
Nadiya Ibrahim Fagge

Gimbiyah Nahna Feedoh
Zainab Ishaq

Maryam Gidado Yar’adua
Siddikah Idris Maidoki
A’eesh Omar Abdallah
Abubakar Mustapha Kiru
Rasheedah Bintul Islam
Safiyyat Abdulhamid

Kawo yanzu Haka Sabbin Ma’aikatan suna Kan atisayen Horon Kama aiki da Jaridar ta shirya na Tsawon sati guda a group na WhatsApp…

0 thoughts on “Domin rage zaman kashe wando Jaridar Mikiya ta dauki Sabbin Ma’aikatan mutun Sha biyar 15 ‘Yan Mata mutun 12 maza mutun 3.

  • April 10, 2021 at 6:00 pm
    Permalink

    Allah yasa mudace Allah yasa sunfara asa’a mukuma da bamu samu ba Allah yakawo mana Hanyar samu

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *