Shahararrariyar Jarumar Fina finan hausa Aisha Aliyu tsamiya tayi Kira ga masoyanta da Cewa su kula da masu shirya damfara a Facebook da Twitter da sunanta domin ita batayin Facebook da Twitter Instagram kawai takeyi
Jaruma ta rubuta a shafinta na Instagram tana Cewa Salam Jama’a na Kara dawowa bana Facebook bana Twitter ayi hattara da scammers, Kar wani ya dauki kudiko wani Abu ya bayar yayi tunani Aisha Aliyu yabawa bani bace Don Haka a kiyaye..
Jarumar ta wallafa Wasu watuna yadda Wasu ke kokarin damfarar wasu Mutane a Facebook Kuma da sunanta
Ga yadda fitar ta Kasance…