• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
JaridarMikiya
Advertisement
  • Home
    • Home – Layout 1
    • Home – Layout 2
    • Home – Layout 3
    • Home – Layout 4
    • Home – Layout 5
    • Home – Layout 6
  • Tech

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    With 150 million daily active users, Instagram Stories is launching ads

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
No Result
View All Result

Home Labarai

Ga Dalilin faruwar Yakin Biafra mun kawo maku.

Sabiu1 by Sabiu1
April 3, 2021
in Labarai
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Sunan Biafra ya samo asali ne da gabar mashigin tekun Atlantic da ke yankin Kudu maso Gabashin kasar nan.

Galibin mutanen da suke zaune a yankin ‘yan kabilar Igbo ne, amma akwai wasu kabilu kamar; Efik, Ibibio, Annang, Ejagham, Eket, Ibeno,da kuma Ijaw.

A Kokarin ballewar yankin daga Najeriya shi ne babban dalilin da ya jawo yakin basasar kasar wanda ya yi sanadiyyar mutuwar kimanin mutum miliyan biyu 200000m galibi saboda yunwa.

A shekarar 1960 ne Najeriya ta samu ‘yancin kai daga Birtaniya. Galibin jama’ar da ke yankin arewacin kasar Musulmi ne, yayin da mafi yawan Kiristoci suke zaune a kudanci.

A lokacin Najeriya ta kunshi shiyyoyi uku ne wato arewa (wadda Hausawa suke) da kudu maso yamma (yankin kabilar Yarabawa) da kuma kudu masoi gabas (na kabilar Igbo).

An samu sauyin gwamnati a kasar, bayan juyin mulkin watan Janairun 1966 inda aka kashe Farai Ministan farko na kasar Sir Abubakar Tafawa Balewa da Firimiyar Jihar Arewa Sir Ahmadu Bello da kuma sauran manyan jagororin arewa da kuma na Yarabawa.

Ana yi wa juyin mulkin kallon wanda ‘yan kabilar Igbo suka kitsa saboda yadda ba a kashe shugaban kasa na lokacin ba wato Nnamdi Azikiwe, wanda Igbo ne.

Daga nan ne sai Janar Aguiyi Ironsi ya zama shugaban mulki soji na farko a Najeriya.
Sai dai a watan Yulin shekarar 1966 wasu sojoji daga arewa suka kifar da gwamnatin Ironsi, inda Janar Yakubu Gowon wanda ya fito daga arewa ya zama shugaban mulkin sojan Najeriya.

Juyin mulkin biyu sun kara ruruta wutar kabilanci a kasar.
An rika samun kashe-kashen kabilanci a arewa, inda ake kashe ‘yan kabilar Igbo hakazalika an kashe ‘yan arewa a matsayin ramuwa a wasu biranen gabashin kasar.

An yi tarurruka tsakanin manyan sojoji da jami’an ‘yan sandan kowane yanki da fatan ganin an warware matsalar cikin ruwan sanyi. Sai dai hakan bai yiwu ba.

A ranar 30 watan Mayun 1967 ne Gwamnan Soji na Yankin Gabashin Najeriya Laftanal Kanar Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu ya ayyana yankin gabashin kasar a matsayin kasa mai cin gashin kanta wadda ta balle daga Najeriya kuma ya sanya mata suna “Jamhuriyar Biafra”.

Wata 30 aka kwashe ana yakin basasar wato daga ranar 6 ga watan Yulin 1967 zuwa ranar 15 ga watan Janairun 1970, inda Kanar Ojukwu ya ce ya mika wuya ga dakarun Najeriya.
Jagoran 'yan awaren ya yi gudun hijira zuwa kasar Ivory Coast, inda ya kwashe lokaci mai tsawo a can kafin gwamnatin Shehu Shagari ta yi masa afuwa.

Ojukwu ya rasu a ranar 1 ga watan Maris na shekarar 2012.
Tun kafin rasuwarsa batun kafa kasar Biafra ya dan kwanta a kasar.

Rubutawa
Comr Zakari Ya’u Salisu,Gombe
3th,April 202

ProudlyDanArewa

Previous Post

‘Yan bindiga sun kashe shugabannin kungiyar Miyetti Allah 2.

Next Post

Da Dumi Dumi An kashe Shugaban Kungiyar Miyatti-Allah a jihar Nasarawa.

Sabiu1

Sabiu1

Next Post

Da Dumi Dumi An kashe Shugaban Kungiyar Miyatti-Allah a jihar Nasarawa.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 23.6k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Da ‘dumi’dumi: Gwamna El Rufa’i da wasu Gwamnoni na shirin ballewa ga tafiyar Bola Tinubu.

Da ‘dumi’dumi: Gwamna El Rufa’i da wasu Gwamnoni na shirin ballewa ga tafiyar Bola Tinubu.

July 19, 2022
Da ‘dumi’dumi: Babbar kotun tarayya ta bayarda Umarnin a mikawa Sanata Ahmad lawan sammaci ta ko wacce hanya domin zuwa kotu.

Da ‘dumi’dumi: Babbar kotun tarayya ta bayarda Umarnin a mikawa Sanata Ahmad lawan sammaci ta ko wacce hanya domin zuwa kotu.

July 14, 2022
Da ‘dumi’dumi Dan majalisar tarayya da na jiha tare da tsohon Minista sun fice daga Jam’iyar PDP sun koma jam’iyar NNPP ta kwankwaso Mai kayan marmari.

Da ‘dumi’dumi Dan majalisar tarayya da na jiha tare da tsohon Minista sun fice daga Jam’iyar PDP sun koma jam’iyar NNPP ta kwankwaso Mai kayan marmari.

July 15, 2022
Tonon Silili: Yadda muka shigo da ‘yan ta’addan Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal da sauransu domin su taimaka mana a zaben 2015 – Jigon APC Kawu Baraje

Tonon Silili: Yadda muka shigo da ‘yan ta’addan Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal da sauransu domin su taimaka mana a zaben 2015 – Jigon APC Kawu Baraje

August 3, 2022

Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

14

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

6

Kasuwancin Cryptocurrency Haramun ne zalla ~inji Sheikh Bin Usman.

4

Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

3

Indiya: ‘Yan sanda sun kama dan Najeriya da kwayoyi.

August 13, 2022
Da alama Salman Rushdie marubucin da yayi ɓatan ga Annabi zai rasa ido, kuma hantarsa ​​ta yi rauni tare da lalacewa sakamon harin da aka kai masa a birnin New York na kasar Amurka

Da alama Salman Rushdie marubucin da yayi ɓatan ga Annabi zai rasa ido, kuma hantarsa ​​ta yi rauni tare da lalacewa sakamon harin da aka kai masa a birnin New York na kasar Amurka

August 13, 2022
Gwamnatin Buhari ta bamu uzuri amma ta kashe sama da Naira biliyan 600 kan Trader Moni da sauran abubuwa – ASUU

Gwamnatin Buhari ta bamu uzuri amma ta kashe sama da Naira biliyan 600 kan Trader Moni da sauran abubuwa – ASUU

August 13, 2022
Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kama mutane 480, wadanda ake zargin sun tsere daga Kuje

Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kama mutane 480, wadanda ake zargin sun tsere daga Kuje

August 13, 2022

Recent News

We bring you the best Premium WordPress Themes that perfect for news, magazine, personal blog, etc. Check our landing page for details.

Follow Us

Browse by Category

  • Addini
  • Al'adu
  • Alqur'ani Tafarkin Tsira
  • Fina finai
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kasuwanci
  • Kimiya Da Fasaha
  • Kungiyoyi
  • Kunne Ya Girmi Kaka
  • Labarai
  • Lafiya
  • Mata
  • Nishadi
  • Rahotanni
  • Sana'o'i
  • Sanannu
  • Siyasa
  • Sports
  • Startup
  • Tech
  • Travel
  • Tsaro
  • Tsegumi
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • World
  • Zamani
  • Zamantakewa

Recent News

Indiya: ‘Yan sanda sun kama dan Najeriya da kwayoyi.

August 13, 2022
Da alama Salman Rushdie marubucin da yayi ɓatan ga Annabi zai rasa ido, kuma hantarsa ​​ta yi rauni tare da lalacewa sakamon harin da aka kai masa a birnin New York na kasar Amurka

Da alama Salman Rushdie marubucin da yayi ɓatan ga Annabi zai rasa ido, kuma hantarsa ​​ta yi rauni tare da lalacewa sakamon harin da aka kai masa a birnin New York na kasar Amurka

August 13, 2022
  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.

No Result
View All Result

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.