Ganduje ya bayar da umarnin bude Makarantun Islamiyya.

Gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje Ta bayar da sanarwar bude duk Kan Makarantu Firamari Sakandiri da Makaranta islamiyya a fadin jihar ta Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published.