Gwamnan Matawalle Ya Kaima Buhari Gwala-gwalai Da Aka Samu A Jiharsa Ta Zamfara.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Bello Muhammad Matawalle tare da Alhaji Bashir Hadejia yayin gabatar da wasu gwala gwalai wanda aka samo a jihar ta zamfara.

Jihar Zamfara dai itace jihar da tafi ko wacce jiha arzikin cikin kasa a a arewacin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.