Biyo Bayan barkewar rikici Gomnatin jihar Gombe ta saka dokar kulle ta Hana zirga zirga a ƙaramar hukumar Billiri dake na tsawon awanni 24. Cikakken Rahoton na tafe