Gwamnatin Shugaba Buhari ta Bawa kasar Nijar Babban tallafi…

Ranar asabar da ta gabata hukumar zabe ta kasar jamhoriyar Niger mai Zaman kanta CENI ta samu tallafin kayan aiki daga Gwamnati najeriya karkashin shugaba Buhari  Tallafin da ya hada da motoci hamsin(50)Kirar hilix4x4 ,da babura  dari(100) kirar bajaj , na’urar Mai kwakwalwa Hp guda dari(100).Wannan tallafin Na zuwa ne bayan kasa da wata biyu da ya rage kafin babban zaben kasarta Nijar.
Najeriya da Nijar dai tamkar Hasan da Husaini ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published.