• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
JaridarMikiya
Advertisement
  • Home
    • Home – Layout 1
    • Home – Layout 2
    • Home – Layout 3
    • Home – Layout 4
    • Home – Layout 5
    • Home – Layout 6
  • Tech

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    With 150 million daily active users, Instagram Stories is launching ads

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
No Result
View All Result

Home Labarai

Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Rasa Dubarun Kawo Karshen Matsalar Tsaro – Dr Hakeem.

Sabiu1 by Sabiu1
March 27, 2021
in Labarai
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Dr Hakeem Baba Ahmed mai magana da yawun kungiyar dattawan arewa NEF, ya ce dabaru sun kare wa fadar shugaban kasa Baba-Ahmed ya ce takaici ke kama shi jin yadda a kullum fadar shugaban kasar ke naman bada uzuri a maimakon magance matsalar tsaro.

Kakakin NEF ya yi wannan jawabin ne yayin martani kan kalaman Garba Shehu mai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari.

Hakan ya biyo bayan maganar da Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa yayin tattaunawar da aka yi da shi ya ce jam’iyyar adawa na amfani da kallubalen da kasar ke ciki wurin sukar gwamnati.

Ya ce wasu wadanda basu yi wa kasar fata nagari ne ke daukan nauyin tsirarun mutane da ke neman ballewa daga Nigeria domin ganin shugaban kasa ya yi kuskure.

A martaninsa, Baba-Ahmed ya ce yanayin da Shehu ke magana na jefa shi cikin damuwa kuma yana tunanin dabaru sun kare wa fadar shugaban kasar.

Kakakin na NEF ya ce yan Nigeria na son ganin an kawo karshen garkuwa da mutane ne ba wai bada uzuri ba. Dr Hakeem ya ce ya gamsu da cewa dabaru sun kare wa fadar shugaban kasa, Baba Ahmed ya bayyana hakan ne yayin hirar da aka yi da shi a Channel Television a ranar Juma’a.

Ya ce garkuwar ta bunkasa a karkashin gwamnatin Buhari kuma babu yadda zai musanta hakan duba da irin makaman da yan bindigan suka mallaka a yanzu.

Idan suna fuskantar babbar kallubale, sai su yi ta zagaye suna kame-kame na bada uzuri. Ba wannan yan Nigeria ke son ji ba. Muna so ne a kawo karshen garkuwa da mutane,” a cewar Baba-Ahmed

Daga Aliyu Adamu Tsiga

Previous Post

Shugaba Buhari ya umarci hukumomin tsaro da su fatattaki masu yin fashi daga jihar Benuwe – Ortom.

Next Post

Shin da gaske ne ‘yan majalisar Jihar Borno na kokarin tsige Gwamna Zullum?

Sabiu1

Sabiu1

Next Post

Shin da gaske ne 'yan majalisar Jihar Borno na kokarin tsige Gwamna Zullum?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 23.6k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Da ‘dumi’dumi: Gwamna El Rufa’i da wasu Gwamnoni na shirin ballewa ga tafiyar Bola Tinubu.

July 19, 2022
Da ‘dumi’dumi: Babbar kotun tarayya ta bayarda Umarnin a mikawa Sanata Ahmad lawan sammaci ta ko wacce hanya domin zuwa kotu.

July 14, 2022
Tonon Silili: Yadda muka shigo da ‘yan ta’addan Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal da sauransu domin su taimaka mana a zaben 2015 – Jigon APC Kawu Baraje

August 3, 2022
Da ‘dumi’dumi Dan majalisar tarayya da na jiha tare da tsohon Minista sun fice daga Jam’iyar PDP sun koma jam’iyar NNPP ta kwankwaso Mai kayan marmari.

July 15, 2022

Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

14

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

6

Kasuwancin Cryptocurrency Haramun ne zalla ~inji Sheikh Bin Usman.

4

Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

3
Za mu baiwa Tinubu da Shettima kuri’u miliyan Sha hu’du 14  a yankin mu ~Cewar Shugaban matasan APC na arewa maso yamma.

August 16, 2022
DA ‘DUMI’DUMI: Shugaba Buhari zai Mika kasafin ku’din 2023 amatsayin kasafin ku’din sa na karshe a kan mulki.

Gwamnonin za su gana a ranar Laraba domin tattauna matsalar tattalin arzikin da ‘yan Najeriya ke ciki

Da ‘dumi’dumi: Shekarau yayi watsi da tayin da Atiku yayi masa na komawa jam’iyar PDP.

Recent News

We bring you the best Premium WordPress Themes that perfect for news, magazine, personal blog, etc. Check our landing page for details.

Follow Us

Browse by Category

  • Addini
  • Al'adu
  • Alqur'ani Tafarkin Tsira
  • Fina finai
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kasuwanci
  • Kimiya Da Fasaha
  • Kungiyoyi
  • Kunne Ya Girmi Kaka
  • Labarai
  • Lafiya
  • Mata
  • Nishadi
  • Rahotanni
  • Sana'o'i
  • Sanannu
  • Siyasa
  • Sports
  • Startup
  • Tech
  • Travel
  • Tsaro
  • Tsegumi
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • World
  • Zamani
  • Zamantakewa

Recent News

Za mu baiwa Tinubu da Shettima kuri’u miliyan Sha hu’du 14  a yankin mu ~Cewar Shugaban matasan APC na arewa maso yamma.

Za mu baiwa Tinubu da Shettima kuri’u miliyan Sha hu’du 14 a yankin mu ~Cewar Shugaban matasan APC na arewa maso yamma.

August 16, 2022
DA ‘DUMI’DUMI: Shugaba Buhari zai Mika kasafin ku’din 2023 amatsayin kasafin ku’din sa na karshe a kan mulki.

DA ‘DUMI’DUMI: Shugaba Buhari zai Mika kasafin ku’din 2023 amatsayin kasafin ku’din sa na karshe a kan mulki.

August 16, 2022
  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.