Hajiya Fati Attahiru tana nan a raye

Mai Dakin Shugaban Rundunar Soja Ba Ta Cikin Wadanda Suka Rasu

Jaridar Leadership ta fito ta baiwa mutane haƙuri akan rahoton data wallafa ɗazu daya ke tabbatar da rasuwar Hajiya Fati Attahiri tare da mijinta a hatsarin jirgin saman daya rutsa da su, wanda hakan ya faru ne sakamakon kuskuren bayanan da majiyoyin masu tushe su ka baiwa jaridar.

Dan haka tana nan yanzu haka a raye.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *