Hanyoyin da za’a magance Matsalar tsaro a Hanyar kaduna da abuja~Shehu Sani

Tsohon sanatan kaduna ta tsakiya Shehu Dani ya ce Mafita ga hanyar da ake bi ta hanyar Kaduna da Abuja: Akwai kauyuka kusan 37 a kan hanyar, ya kamata a dauki matasan wadannan kauyukan a cikin ‘yan sanda da jami’an tsaro na farin kaya sannan a sake tura su garuruwansu don kare hanyar da kuma magance masu satar mutane. Sun fi kowa sanin yankin nasu Inji Shehu Sani ya rubuta Hakan ne a shafinsa na Twitter

Leave a Reply

Your email address will not be published.